IQNA - Ministan Albarkatun kasar Masar ya bude makarantar haddar kur’ani ta Sheikh Ahmed Naina, fitaccen malamin nan na kasar Masar, a masallacin Ahbab Al-Mustafa da ke birnin Al-Shorouk na kasar Masar.
Lambar Labari: 3492713 Ranar Watsawa : 2025/02/09
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Somalia Ali Khairi ya sauke ministan ma’aikatar kula da harokin addini ta kasar Hassan Mu’allim Hussain.
Lambar Labari: 3482824 Ranar Watsawa : 2018/07/11